Hukumar lafiya ta duniya ta yabawa Najeriya domin ci gaba da ta samu wajen kula da lafiyar mata da kananan yara.
Da alamun kungiyar tana da hanyoyin samun kudade masu yawa, amma masana sun ce saninsu na da wuya.
Firayim minista David Cameron na Britaniya yace da alamun kashe wani mutumi da aka yi da tsakar rana a kan wani titi a bangaren kudancin birnin London
Kananan Ma'aikata a Jamhuriyar Nijar sun shiga yajin aiki da nufin ganin gwamnati ta kyautata rayuwarsu.
Mazauna jihohin da aka kafa dokar-ta-baci suna kauracewa jihohin sakamakon rashin abinci da kuma zaman fargaba.