No media source currently available
Sama da mutane 50 ne suka rasa rayukansu a hadarin mota. Ku kalli bidiyon wannan labari, da ma sauran manyan labarun Afirka na yau, duk a cikin minti daya.