Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afirka - Fabrairu 19, 2013


'Ya'yan talakawa a wata kasar Afirka su 2,900 sun sami tallafin karatu na dala miliyan saba'in da biyar. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG