No media source currently available
Sojojin Faransa na aiki da shawagabanni wajen zaluko mayakan sa kai dake boye a arewacin Mali. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.