No media source currently available
Fada Peter Turkson na kasar Ghana, shine kan gaba a fadojin Afirka da ka iya zama Papa Roma. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.