Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afirka - Maris 07, 2013


Dan takarar shugabancin kasar Kenya Raila Odinga, yace magudin zabe ne dalilin tafiyar hawainiya da kidayar kuri'u ke fuskanta. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG