No media source currently available
Kungiyar mayakan sa kai mai suna Ansaru, ta bayanna cewa ta kashe 'yan kasashen waje guda bakwai. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau, duk a cikin minti daya.