Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afirka - Maris 12, 2013


Kotun koli a Kenya ta dauki alwashin duba kararraki dangane da zaben shugabancin kasa da aka kammala a baya-bayannan. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau, duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG