Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afirka - Maris 18, 2013


Wata mota dake shake da bom, ta fashe a kusa da fadar shugaban kasa a birnin Mogadishu dake Somaliya. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG