No media source currently available
Fashe-fashen boma-bomai guda biyar a jihar Kano dake arewacin Najeriya, yayi alhakin rayukan mutane a kalla 25. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.