No media source currently available
'Yan gudun hijira daga Mali, na zuwa kasar Mauritania domin gujewa tuhumar taimakawa 'yan bindiga. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.