No media source currently available
Dattawan Azbinawa na fargabar cewa yakin Mali zai dauki lokaci mai tsawo. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.