No media source currently available
A yau ne aka rantsar da Uhuru Kenyatta a matsayin shugaban Kenya na hudu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.