No media source currently available
Gwamnatin Najeriya ta dauki alwashin yin maganin sace-sacen mutane da ya yawaita a kasar. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya.