Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afirka - Afrilu 30, 2013


Gwamnatin Mali ta ce rayuwa ta fara komawa dai-dai a garin Gao, garin da 'yan bindiga suka taba kamewa. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG