No media source currently available
'Yan bindiga sun zagaye Ma'aikatar Shari'ar Libiya, suna neman a hana tsofaffin mukarraban Gadhafi shiga gwamnati. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afrika na yau duka a cikin minti daya.