Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afrika - Mayu 22, 2013


'Ya'yan Mandela mata su biyu, sun kai Mandelan kara kotu, domin samun ikon mallakar kudaden da yake samu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG