No media source currently available
Kungiyar Kasashen Afrika ta kammala taro a kasar Habasha inda tayi kiran kasashen nahiyar su dogara da kansu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.