Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afrika - Yuli 8, 2013; Rigingimu A Kasar Masar


Rigima ta barke tsakanin Sojojin Masar da Jam'iyyar 'Yan Uwa Musulmi inda aka samu rashe-rashen rayuka. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afrika na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG