Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afrika - Yuli 11, 2013; Rabuwar Kan Mutane a Masar


Kan mutan kasar Masar ya rabu tsakanin masu goyon bayan Shugaba Morsi da masu adawa da shi, a zanga-zangan da aka gudanar yau dinnan. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG