Accessibility links

Bidiyo

VOA 60 Afrika - Yuli 12, 2013; Gai Hawa Uku Ya Rushe A Ikko


A kalla mutane 7 ne suka rasa rayukansu bayan rushewar wani gini mai hawa uku a birnin Ikko. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afrika na yau duk a cikin minti daya.

XS
SM
MD
LG