BIDIYO: VOA60 AFIRKA - Har I yanzu sojoji a Masar na zaman ko ta kwana, yayinda masu goyon tsohon Shugaba Morsi ke cigaba da zanga-zanga.
Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya a www.voahausa.com