Accessibility links

VOA60 Afirka

VOA 60 Afirka - Agusta 29, 2013; An Mayar Da 'Yan Habasha 450 Kasarsu


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Wasu 'yan Habasha Yahudawa su 450 ne kasar Isra'ila ta mayar kasarsu to asali, inda aka kawo karshen yunkurin shekaru masu yawa na ajje wadannan mutane a gabas ta tsakiya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG