Accessibility links

VOA60 Afirka

VOA 60 Afirka - Agusta 26, 2013; 'Yan Najeriya Na Neman Mafaka a Nijar


BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Duk da cewa Nijar na fama da karancin abinci saboda fari da aka yi, har yanzu kasar na yin maraba da 'yan gudun hijira daga Najeriya sakamakon arangama tsakanin sojojiin Najeriya da Boko Haram. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com.

XS
SM
MD
LG