Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yi Harbe-harbe A Gaban Ginin Majalisar Dokokin Amurka Da Ale Kira Capitol, 3 Oktoba 2013

Jami'an tsaro sun kulle ginin majalisar dokokin Amurka wato Capitol ranar Alhamis da rana sun fafitiki wata karamar mota kuma an ji harbin bindiga da aka auna kan ginin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG