Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kawo Karshen Rufe Gwamnatin Amurka, 17 Ga Watan Oktoba 2013

Hotuna daga Amurka inda takardama tsakanin 'Yan Republican da Fadar White House kan kasafin kudi ta tilasta sallamar dubun dubatan ma'aikatn gwamnatin tarayya dakatar da yin aiaki daga ranar daya ga watan Oktoba lamarin ya kawo damuwa da tunanin ko rikicin siyasa kullum ya zama wani aikin yi a Washington.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG