Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Ta Doke Ethiopia a Calabar

'Yan wasan Super Eagles sun doke takwarorinsu na kasar Ethiopia da ci 2-0 a karo na biyu na neman wacece zata haye zuwa Brazil a tsakaninsu.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG