Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami’an Leken Asirin ‘Yan Sanda ta Tabbatar da Cewa Wadannan ‘Yan Boko Haram Ne

Wadanda ake zargin cewa ‘Yan Kungiyar Boko Haram ne sun hada da Muhammad Nazeef Yunus, da Umar Musa, da Mustapha Yusuf, da Ismaila Abdulazeez, da kuma Ibrahim Isa; sune jami’an ‘yan sandan Nigeria, Abuja a taron da suka yi da manema labarai ran 20 ga watan Nuwamba, 2013 suka jera cikin sahu guda tare da zarginsu da cewar ‘yan ta’adda ne. Daga cikinsu harda wani malamin Jami’a da ake zargin shine jagoran masu haddasa ayyukan ta’addancin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG