No media source currently available
BIDIYO: Majalisar Dinkin Duniya na gargadin cewa rigima a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya ka iya kaiwa ga kisan kare dangi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com