Accessibility links

VOA60 Afirka

VOA60 Afirka: Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Junairu 30, 2014


Rigingimun Janhuriyar Afirka ta Tsakiya da Sudan ta Kudu, sune batutuwan da aka fi tattaunawa a taron kwanaki biyu da kungiyar Tarayyar kasashen Afirka ke yi a kasar Habasha. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG