Accessibility links

VOA60 Afirka

VOA60 Afirka: Habasha, Fabrairu 17, 2014


BIDIYO: Wani mataimakin matukin jirgin saman kasar Habasha, wato Ethiopian Airlines ya saci jirgi mai dauke da fasenjoji, ya sauka a birnin Geneva dake kasar Switzerland inda yake neman mafaka. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG