No media source currently available
BIDIYO: Wani jirgin saman daukar marasa lafiya a kasar Tunisiya ya fadi, kuma duka mutane 11 dake ciki sun rasa rayukansu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a shafinmu na www.voahausa.com