Accessibility links

VOA60 Afirka

VOA60 Afirka: Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Fabrairu 25, 2014


BIDIYO: Dakarun wanzar da zaman lafiya biyu ne aka kashe, da Musulmai biyu, da mayakan sa kai biyu a tarzomar baya-bayannan a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com

XS
SM
MD
LG