Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai Fafutukar Ilimin Mata ta Kasar Pakistan Malala Yousafzai ta Sadu da Yan Kungiyar #BringBackOurGirls 13 ga Yuli, 2014

Shugaba Goodluck Jonathan yayiwa Malala Yousafzai alkawarin saduwa da wasu daga cikin iyayen yaran da ta’adda suka sace watani uku kennan. Malala tayi bukin cika shekaru 17 ranar litinin a Najeriya da alkawarin yin aikin ganin cewa an kubuto da ‘yan matan. Malala ta tsallake rijiya da baya alokaci da ‘yan Taliban suka harbe ta.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG