Accessibility links

Bidiyo

VOA Hausa Lafiya - Gyambon Haihuwa


Mata sama da dubu dari ne suke kamuwa da gyambon haihuwa kowace shekara. Wannan bidiyo zai bada labarin yadda mata a Habasha suke fuskantar kalubale, sakamakon wannan matsala, da irin agajin da suke samu a halin yanzu.

XS
SM
MD
LG