Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Halin da ake Ciki a Diffa, Jamhuriyar Nijar, Maris 27, 2015

Yankin Diffa da ke gabashin Nijar, shine karkashin dokar tabaci bayan biyo bayan hare-haren da ‘yan kungiyar book haram sukai ta kaiwa a garin da zarar dare yayi. Kawo yanzubabu kowa a tituna sai dai sojojin da ke sintiri kawai ke bias hanya, kuma sojojin sun kama mutane 300 wadan da ake zargi. Sai dai sojin Najeriya sun da na Chadi dake cikin Najeriyar sun sake bari mayakan tada kayar bayan na kungiyar book haram sun sake kame garin Doutchi da Damasak, yayin da sojin Jamhuriyar Nijar sukai ta sauraron isowar sojojin Najeriuya har sati guda.

Yankin Diffa da ke gabashin Nijar, shine karkashin dokar tabaci bayan biyo bayan hare-haren da ‘yan kungiyar book haram sukai ta kaiwa a garin da zarar dare yayi. Kawo yanzubabu kowa a tituna sai dai sojojin da ke sintiri kawai ke bias hanya, kuma sojojin sun kama mutane 300 wadan da ake zargi.

Sai dai sojin Najeriya sun da na Chadi dake cikin Najeriyar sun sake bari mayakan tada kayar bayan na kungiyar Boko Haram sun sake kame garin Doutchi da Damasak, yayin da sojin Jamhuriyar Nijar sukai ta sauraron isowar sojojin Najeriuya har sati guda.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG