Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da na Faransa Francois Hollande a wani taron manema labarai
A cigaba da ziyarar aiki da Shugaban Najeriya ke yi a kasar Faransa, da shi da mai masaukin baki, Shugaba Francois Hollande na Faransar, sun kira taron menama labarai, inda su ka yi ma 'yan jarida karin haske game da aikin ziyarar da Buhari ke yi da kuma abubuwan da su ke tattaunawa akai.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Maris 26, 2024
Gadar Baltimore a Jihar Maryland - Key Bridge Baltimore