Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsohon Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Mai Zaman Kanta, INEC a takaice, Furfesa Attahiru Jega ke karbar lambar yabo daga cibiyar inganta dimokaradiyya da zabe ta kasa da kasa, IFES a takaice

Tsohon Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Mai Zaman Kanta, INEC a takaice, Furfesa Attahiru Jega ke karbar lambar yabo daga cibiyar inganta dimokaradiyya da zabe ta kasa da kasa, IFES a takaice
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:39 0:00

Cibiyar ta IFES ta alakanta lambar yabon da aka ba Jega da kwazon da Furfesa Jega ya nuna a aikinsa yayin da ya ke shugabantar Hukumar Zaben Najeriyar ta INEC, ranar Talata, 09/29/2015.

XS
SM
MD
LG