Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Maido Da 'Yan Gudun Hijirar Najeriya Daga Kamaru

Hotunan 'yan gudun hijirar Najeriya wadanda aka maido daga kasar Kamaru a lokacin da suka isa sansanin 'yan gudun hijira da yake Furore a Yola da Sojojin dake binciken su.

XS
SM
MD
LG