Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babban Taron Gaggawa Na Ma'aikatar Lafiya Domin Shawo Kan Cutar Zazzabin Lassa

Ma'aikatar lafiya ta gudanar da taron gaggawa akan yadda za'a shawo kan barkewar cutar zazzabin Lassa a Abuja Najeriya

A Najeriya ma'aikatar lafiya ta gudanar da babban taron gaggawa da ya sami halartar babban ministan lafiya na kasar domin tattaunawa akan yadda za'a shawo kan barkewar annobar cutar Lassa da ta fara bulla a wasu sassan kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG