Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Juyayin Mummunan Harin Bam Da Ya Hallaka Jama'a A Pakistan

Jama'a 72 Ne Suka Rasa Rayukan Su, 300 Kuma Suka Jikkata A Harin Bam Da Aka Kai Yayin Da Suke Gudanar Da Bukukuwan Easter A Pakistan

'Yan kasar Pakistan na juyayin mummunan harin bama baman da ya yi sanadiyyar akalla mutane 72, wanda ya hada da kananan yara 30 da kuma jikkata wasu 300 a birnin Lahore dake gabashin kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG