Accessibility links

Bidiyo

MInistan Tsaron Najeriya, Janar Mansur Dan Alli, Ya Tattauna Da VOA Hausa Kan Yaki Da Boko Haram


Janar Mansur Dan Alli mai ritaya yace sun karya lagon kungiyar Boko Haram, kuma su na daukar wasu matakan a jihohin arewa maso yamma don murkushe 'yan fashi da barayin shanu.

XS
SM
MD
LG