Accessibility links

Bidiyo

Shugabannin Musulmi A Los Angeles Sun Yi Tur Da Harin Orlando


Salam al-Marayati, shugaban majalisar hulda da jama'a ta al'ummar Musulmi a Los Angeles, yayi tur da harin da Omar matten ya kai a Orlando, yana mai cewa addinin Musulunci bai ce a kai hari kan wani domin ra'ayoyi ko akidarsa ba. Ya kuma bayyana goyon bayansa da jaje ga wadanda abin ya shafa.

XS
SM
MD
LG