Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daruruwan Malaman Makarantun Boko Ne Suka Gudanar Da Wannan Gangamin A Kasar Nijar


Daruruwan Malaman Makarantun Boko Ne Suka Gudanar Da Wannan Gangamin A Kasar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:45 0:00

Daruruwan malaman makarantun boko ne suka gudanar da wannan jerin gwanon, wanda ya tashi daga dandalin da ake kira Place Toumo zuwa Dandalin fahintar juna dake gaban zauren Majalisar Dokokin Nijar. Malaman dai na neman gwamnatin Nijar ta biya masu wasu bukatunsu.

XS
SM
MD
LG