Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zimbabwe Ta Yi Biki Cika Shekaru 37 Da Samun 'Yancin Kai

Kasar Zimbabwe ta cika shekaru 37 da samun 'yancin kai daga mulkin mallaka a ranar Talata. An yi bikin ne a babban birnin Harare da kuma jihar Bulawayo da wasu jihohi da dama. Shugaba Robert Mugabe ya halarci wannan taro da aka yi a filin kollon kafa na kasar dake babban birnin Harere inda daruruwan mutane suka hallara.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG