A daidai lokacin da masana Ilmin kimiyar da suke cigaba da taron kolinsu a kasar Mali a kokarin samo hanyoyin yaki da cutar masashsharar tsuntsaye, wata makiwaciyar kaji ta ceana taii da duk shawarwarin da kwararru suka bata.
Saurari fassaran rahoton.