BAYANI:
A Kan Fara Gabatar Da Kowane Shiri Da Labarun Minti Goma.
LAHADI
0500-0530: Amsoshin Tambayoyinku, Ra'ayoyin Masu Sauraronmu
1500-1530: Hira Da Baki, Sakonmu Na Mako, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
LITININ
0500-0530: Rahotannin Bayan Labaru, Noma Tushen Arziki
1500-1530: Rahotannin Bayan Labaru, Ilmi Garkuwar Dan Adam, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
2030-2100: Rahotannin Bayan Labaru, Rahotanni Kan Harkokin Taimakawa Kai, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
TALATA
0500-0530: Rahotannin Bayan Labaru, Iya Ruwa Fidda Kai
1500-1530: Rahotannin Bayan Labaru, Kimiyya da Fasaha, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
2030-2100: Rahotannin Bayan Labaru, Rahotanni kan Harkokin Tattalin Arziki, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
LARABA
0500-0530: Rahotannin Bayan Labaru, Sharhin Jaridun Amurka
1500-1530: Rahotannin Bayan Labaru, Mu Kewaya Duniya Mu Sha Labari, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
2030-2100: Rahotannin Bayan Labaru, Rahotanni kan Ayyukan Alkinta Muhalli, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
ALHAMIS
0500-0530: Rahotannin Bayan Labaru, Domin Iyali
1500-1530: Rahotannin Bayan Labaru, Afirka Kasarmu Ta Gado, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
2030-2100: Rahotannin Bayan Labaru, Rahotanni Kan Hanyoyin Sulhunta Rikice-Rikice, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
JUMMA'A
0500-0530: Rahotannin Bayan Labaru, Lafiya Uwar Jiki
1500-1530: Rahotannin Bayan Labaru, Addini A Amurka, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
2030-2100: Rahotannin Bayan Labaru, Sai Bango Ya Tsage, Ra'ayin Gwamnatin Amurka
ASABAR
0500-0530: Filin A Bari Ya Huce..., Ra'ayin Gwamnatin Amurka
1500-1530: Labarin Wasanni, Ra'ayin Gwamnatin Amurka