Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasar Saudiya ta Taso Keyar Bakin Haure 'Yan Najeiya Daga Kasar

Dubban bakin haure 'yan Najeriya dake kasar Saudiya za'a tasa keyarsu dagga kasar idan basu sabunta takardun izinin zama ba. Wa'adin wata bakwai da aka ba marasa takardun zama su sabuntasu ya kare watan Nuwamba.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG