Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutanen Maiduguri Sun Yi ta Bayyana Fargabar da Suka Shiga Ciki Jumma'ar Nan, Maris 14, 2014

'Yan bindigar sun kwace dukkan wadanda ake tsare da su a barikin Giwa, amma 'yan Gora da jama'ar gari sun sake damke wasu tare da 'yan bindigar sun mikawa hukuma.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG