Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fara Taron Koli Kan Ilmi A Jamahuriyar Nijer


wata makarantar boko a kasar Nijer
wata makarantar boko a kasar Nijer

Masu ruwa da tsaki akan harakar ilimin kasar jamahuriyar Nijer sun fara kokarin neman hanyoyin gyara tsarin da inganta shi

An fara wani babban taron koli a kasar Jamahuriyar Nijer wanda ya tattara masu ruwa da tsaki kan harakar ilimi domin tattauna matsalolin da suka dabaibaye tsarin ilimin kasar da kuma neman hanyoyin magance su. Ga rahoton da wakilin Sashen Hausa a birnin Niamey, Abdoulaye Mamane Amadou ya aiko:

Babban taron kasar jamahuriyar Nijer kan ilimi - 2:53
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:53 0:00
Shiga Kai Tsaye
XS
SM
MD
LG